Allah(s.w):" kace ba sami wani abu daga cikin abinda aka yi min wahayi da shi ba haramtacce, na abinci sai dai in ya kasance mushe ne ko jini n yanka ko naman alade, to shi najasa ne ko fasikanci aka yanka ba don wanin Allah. .wanda ya ya matsu ba mai  qetare iyaka ba ko shisshigi  to lalle Ubangijinka mai gafara ne mai rahama" Al-an'am 145).
Haqiqar ilimi:
ilimi ya zo ya riski waxansu fuskokin da ya sa Shari'a ta hana wasu abubuwa a Musulumci, abin da ya kare mabiya qarnoni da dama tun kafin a gano madubin likita kuma ajere : Mushe dai akwai wasu kwayoyin cuta da suke tasowa daga cikinsa,sannan jini shima kwayoyin cuta suna saurin yaxuwa aciki

Read more...