Manzo(s.a.w) ya ce: " alfasha ba za ta tava watsuwa acikin wasu jama'a ba abayyane face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa ". ya kuma qara cewa "zina bai tava watsuwa acikin wasu al'umma ba face mutuwa yayi yawa acikinsu' malil ya ruwaito acikin muwaxxa.

Haqiqar ilimi:
Ilimin zamani ya tabbatar  acikin qarnoni biyu da suka gabata  cewa: akwai wasu kwayoyin cutuka waxanda basa shigama xan Adam sai ta hanyar lalata kamar zinace zinace ko luwaxi da maxigo, idan irin waxannan abubuwa suka watsu to annoba zata auku wanda za a rasa samun maganinsda, kuma garkuwar jikin mutum ba zai iya yaqi da waxannan cutuka ba .
 
Fuskacin mu'ujizar:
Hadisin ma'aiki mai tsira da aminci ya tabbatar mana da wata qa'ida ta zamanta kewa na bai xaya wacce zata iya aukuwa akowa ce Al'umma, qa'idar kamar haka: watsuwar lalata kamar su zinace zinace da sauran alfasha acikin jama'a, sannan kuma ta watsu abinda ake kira da"fasiqancin zamani"  shine abinda hadisin ya kira da "Alfasha ba zai tava yaxuwa ba kuma abayyana ta". Sakamakon qa'idar: watsuwar annoba da cutuka masu karya garkuwa kuma masu wuyan magani, waxanda ba su tava aukuwa ba acikin Al'umma da suka gabata, shine abinda hadisin yake nufi da " face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa".
To haqiqa wannan bayani na ma'aik (s.a.w) ya auku acikin alummai da dama musamman a Turai. Ta yadda suka halasta duk wata hanyar lalata ba tare da qa'ida ba da yin tallarsa aduniya baki xaya.. kamar yadda Dokta Shufeld yake cewa a littafinsa zutukar lalata: sakacin alumma gameda abin da ya shi jinsi da lalata irin su zina da liwaxi da maxigo yayio yawa kuma har kafafen sadarwa suna tallata irin abubuwan suna ganin duk saurayi ko budurwa da bata yin haka bata waye ba. Har ya zama asami wani kamamme ko kamammiya a Turai wani abune mai wahalar gaske.
Insakolfidiya ta ingila ta bayyana cewa: ayanzu yan liwaxi da madigo abayyane suke yi babu wani batun rufa rufa har sun sami kulob nasu da qungiyoyinsu.
an rubuta dubannin wasannin kwaikwayo da riwayoyi da  suke yabawa zina da lalata har majami'u sun halasta zina da liwaxi, kai har ma ana xaura masu aure tare, awasu qasashe na turai.da buxe masu wuraren shaqatawa da jin daxi. Shin an sami sakamakon yin hakan?
Haqiqa an sami sakamako shine watsuwar cutuka  da annoba da sauran kamar yadda cutar sida ko kanjamau masu karya garkuwar jiki, abinda da ya hallaka rayuwar fiye da miliyoyin jama'a wannan cuta ya fara bayyana ne a shekara ta 1494, kuma har ya zuwa yanzu irin waxannan cutuka suna sauya kamannu da yana yi ta fuskoki daban daban, kuma waxannan cutuka ba sa watsuwa sai ga irin jama'an da suke aukawa cikin irin waxannan ayyuka na alfasha, da can kafin agano cutar qanjamau a shekara ta 1983, ma'aiki (s.a.w) ya bayyana haka kafin sheka dubbai da suka gabata .wannan gaskiyar abinda yake tabbatar da cewa baya magana daga wurinsa sai dai wahayi ne daga wurin ubanhiji